速報APP / 音樂與音效 / Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3

價格:免費

更新日期:2019-04-14

檔案大小:15M

目前版本:因裝置而異

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3(圖2)-速報App

Wanna application mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3(圖3)-速報App

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3(圖4)-速報App

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Asalin Maulidi-Sheikh Jafar Mp3(圖5)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin. Nagode